Daga; USMAN NASIDI, Kaduna. DUKKAN tsare-tsare sun gama kammala domin Kaddamar da shirin Kungiyar Ashoka tare da abokan haɗin gwiwar ta mai taken don ƙaddamar da ayyukan “Kowa Mai Kawo Canji Ne” a garin Kaduna ta hanyar musayar ra’ayoyin dabarun gina aminci tsakanin al’umma...
Read More